Author: Editor

Haƙiƙa lamarin jagorancin jama’a a lokacin dimokraɗiyya yana tafiya ne da adawa. Sai dai kuma idan za a yi adawar, ya dace a yi mai ma’ana wadda hankali ke ɗauka. Lallai an yi adawa a lokacin gwamnatin Alhaji Attahiru Ɗalhatu Bafarawa ta APP/ANPP (1999-2003) inda a lokacin, su Hon. Abubakar Shehu Tambuwal da Hon. Arzika Tureta (marigayi) suke a sahun gaba wajen yin adawa a ƙarƙashin tutar jam’iyyar PDP (wadda ke riƙe da gwamnatin tsakiya). Sai dai a lokacin babu kafafen sadarwa na soshiyal midiya irin yanzu. Hasali ma kila ko da akwai su, ba za a yi adawa ta…

Read More

“The success of any news organisation in getting good reports depends on the agility and determination of the reporters. The logistics of straight newsgathering coupled with the location and means of transportation are essential for good coverage” (Duyile, 2005, p.37). I add that these could be achieved provided that the media owner(s) do the needful. By Muhammad Sajo The public media organisations in Sokoto State – Rima Radio/Rima FM, Rima Television (RTV), as well as The Path Newspaper stations have been in comma. One should not completely blame the present State government for the miserable situation of the stations as…

Read More