Author: Editor

Ya kamata a saka baki ga saɓanin da aka samu tsakanin ma’aikatan Hukumar Kafafen Yaɗa Labarai ta Jihar Sakkwato da Wani Babban Malamin Addinin Musulunci a Babban Filin Jirgin Sama na  Sakkwato lokacin hidimar ɗaukar alhazzai. Ya dace Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Sakkwato da Ƙungiyar ‘Yanjarida ta Ƙasa Reshen Jihar Sakkwato da Ma’aikatar Lamuran Addini ta Jiha jagororin malaman Addinin Musulunci na Sakkwato da sauran magabata da suka dace, su yi tsaye a sasanta. Haƙiƙa, idan dai abinda kowane ɓangaren ya faɗi ya tabbata, to an sami kurakurai daga dukkan sassan biyu. Ashe kuwa bai kamata ba muhimman hukumomi…

Read More