Author: Abdoulaye Kay

Bandits on Saturday night, invaded Dahjonu community in Millennium City of Chikun local government area of Kaduna state abducted two journalists . Those abducted are the Nation and Blueprint newspapers correspondents, Abdulgafar Alabelewe and AbdulRaheem Abdu with their wives and children. Alabelewe is also the current chairman of the Correspondents’ Chapel of the Nigeria Union of Journalists, Kaduna State Council. One of the victims’ family members, Taofeeq Olayemi, who confirmed the incident, said the bandits invaded the area around 10.30 pm and shot indiscriminately before carrying out their act. ALSO READ [COLUMN] Banditry and Prof Saidu’s Dastardly Assassination: One Death,…

Read More

Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed, Shugaban Gidauniyar IRM dake Abuja. Taron ya samu hallatar mutane daga kowanne bangare wadanda suka hada da ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da matasa da kuma dalibban daga manyan makarantu gaba da sakandare dake kowanne lungu da sako na kasarnan. A cikin jawabinsa Mataimakin Shugaban Majalisar Dalibban Najeriya Kabiru Aminu ya bayyana cewa an zabi wanda za a karramawar ne saboda dimbin gudumuwarsa ga ci gaban dalibban da kuma matasan Najeriya a kowanne mataki. Bugu da kari ya bayyana namijin…

Read More